ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Taron Matan Iran Masu Sadaukar Da Rayuwarsu A Haramin Hazrat Shah Cheragh (AS)

    Labarai Cikin Hotuna | Na Taron Matan Iran Masu Sadaukar Da Rayuwarsu A Haramin Hazrat Shah Cheragh (AS)

    An gudanar da taron mata da 'yan mata na Iran, mai taken Alkawarin Fatima, a yammacin Lahadi (19 ga Aprilu, 2026) wanda ya yi daidai munasabar kwanaki goma na Karama da Girmamawa na haihuwar Sayyida Fatima Ma’asumah As da Ranar 'Yan Mata, tare da halartar matan Shiraz a Haramin Hazrat Shah Cheragh (AS). Hoto: Amir Sadeghian

    2026-04-20 10:18
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Taro Na "Jarumai 'Ya'ya Matan Iran" - Isfahan

    Labarai Cikin Hotuna | Na Taro Na "Jarumai 'Ya'ya Matan Iran" - Isfahan

    An gudanar da taron iyaye mata da 'yammata masu sadaukar da rayukansu ga Iran da sabunta biyayya ga Jagoran Addini a ranar Asabar da yamma (18 Aprilu 2026) tare da munasabar kwanaki goma na Karama da Girmamawa na haihuwar Sayyida Fatima Ma’asumah As da Shahid Jagoran Juyin Juya hlin Musulunci Sayyid Aliyul Khameane Qs a Zauren Shahidai na Golestan.

    2026-04-20 09:56
  • Jiragen Sama Marasa Matuki Na Fiber-Optic Sun Zama Sabon Ƙalubale Ga Rundunar Isra’ila

    Jiragen Sama Marasa Matuki Na Fiber-Optic Sun Zama Sabon Ƙalubale Ga Rundunar Isra’ila

    Kafofin watsa labarai na Ibrananci sun ruwaito: “Amfani da jiragen sama marasa matuki na Fiber-optic da Hizbullah ke yi a yaƙin ya haifar da sabon ƙalubale ga rundunar Isra'ila”.

    2026-04-20 09:46
  • Guardian: Mummunan Kwanakin Trump Suna Gudana, Gwamnatin Amurka Na Gab Da Rugujewa

    Guardian: Mummunan Kwanakin Trump Suna Gudana, Gwamnatin Amurka Na Gab Da Rugujewa

    Trump ya haifar da rarrabuwar kawuna tsakanin magoya bayansa ta hanyar ayyuka kamar fara yaki mara amfani da Iran, haifar da hauhawar farashin kaya da kuma cin zarafin Kiristoci.

    2026-04-20 09:29
  • Dubban Al’ummar Morocco Sun Yi Zanga-Zanga Don Nuna Goyon Bayansu Ga Falasdinu

    Dubban Al’ummar Morocco Sun Yi Zanga-Zanga Don Nuna Goyon Bayansu Ga Falasdinu

    Dubban 'yan Morocco sun shiga wata babbar zanga-zanga a babban birnin kasar a ranar Lahadi don nuna rashin amincewarsu da ci gaba da hare-haren da gwamnatin Isr’ilaa ke kai wa al'ummar Falasdinu da kuma nuna goyon bayansu ga fursunonin Falasdinu.

    2026-04-20 09:16
  • Iran Ta Tsara Yadda Zata Gudanar Da Mashigar Hurmuz

    Iran Ta Tsara Yadda Zata Gudanar Da Mashigar Hurmuz

    A cikin shirin sabon majalisar, za a biya kuɗin shiga ta mashigar ruwa ta Hurmuz. Kashi 30 cikin 100 na wannan kuɗin shiga za a ware su ne don ƙarfafa sojojin ƙasa da kuma kashi 70 cikin 100 na rayuwar al’umma.

    2026-04-20 09:04
  • Iran Ta Shirya Tsaf Don Yiwuwar Sake Barkewar Wani Sabon Yaki

    Iran Ta Shirya Tsaf Don Yiwuwar Sake Barkewar Wani Sabon Yaki

    Babul-Mandab, Aramco, Yanbu’a da Fujairah suna shiga yankin rikici idan har yaki ya sake barewa.

    2026-04-20 08:45
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom