-
Labarai Cikin Hotuna| Na Taron 'Yan'uwa Mata Masu Hidima Na Haramain Sayyidah Fatima Ma’asumah (S)
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: An gudanar da bikin ibada na masu hidima a Haramin Sayyidah Fatima Ma’asumah (S) a yau, Alhamis wanda ya yi daidai da ranar haihuwar Sayyidah Fatima Zahra (S) da Ranar Mata, tare da jawabin Hujjatul-Islam Sayyid Hussain Momini.
-
Bayan Yarjejeniya An Bawa Sudan Ta Kudu Alhakin Tabbatar Da Tsaron Filin Man Fetur Na Heglig.
Hukumomin Sudan ta Kudu sun sanar a ranar Laraba cewa sun cimma yarjejeniya da bangarorin biyu a rikicin Sudan don tabbatar da tsaron filin man fetur na Heglig, wanda ke kan iyaka, bayan da RSF ta kwace shi a ranar Litinin.
-
Jagora: Da Ace Makiya Za Suyi Wani Bangaren Na Ayyukan Da Su Kayi A Iran Ga Wata Kasa To Da Sun Shafesu Nan Da Nan
Jagora: Makiyan Iran Sun Fahimci Cewa Iran Ba Zata Mika Wuya Ta Hanyar Karfin Soji Ba
Jagora: Ya kamata al'amarin waken yabo ya zama cibiyar bayanin adabin gwagwarmaya da koyarwar addini da juyin juya hali / Makiyan Iran sun fahimci cewa Iran ba zata mika wuya ba ta hanyar matsin lambar soji ba
-
Rikicin Diflomasiyya Tsakanin Ghana Da Isra'ila Ya Ƙaru Ya Kai Ga Korar ‘Yan Kasashen Biyu
Bayan kamawa da korar 'yan ƙasar Ghana a Tel Aviv, gwamnatin Accra ta kori 'yan ƙasar Isra'ila uku a matsayin ramuwar gayya.
-
Yaƙin Basasa Na Iya Ɓarkewa A Siriya A Kowane Lokaci.
Wani mai fafutukar siyasa a Siriya ya yi gargaɗin cewa ɗaukar fansa da 'yan ta'addar Takfiriyya suke yi yana ƙara haɗarin yiwuwar yaƙin ƙabilanci a Siriya.
-
Isra’ila: Hizbullah Ta Dawo Da Ikonta Na Soja A Yawancin Yankunan Rikici
Jami'an Isra'ila sun yi gargadin cewa Hizbullah, tare da tallafin kuɗi daga Iran, ta sami nasarar dawo da ikonta na soja kuma yanzu tana ɗaukarta a matsayin barazana ta siyasar yaƙi ga Tel Aviv.