5 Faburairu 2018 - 18:23
 Allah Ya Yi ma Sheikh Kasim Umar Wakin 'yan uwa Musulmi Na Sokoto Rasuwa a ya

A yau talata 5 ga wata feb ,Allah yai ma Shehun malaminrasuwa, kafin ya rasu ya yi fama da rashin lafiya sakamakon harbinsa da jami'an tsaro suka yi a yayin gudanar da zanga zangar ne man a saki Shaikh Ibrahim Zak zaky wata ta guda na a Abuja makonnin baya. Yayi ta fama da Jinya a Garin Kano, a na shirin fita da shi waje. Allah ya karbi abinsa. Malam Qasim Umar Sokoto kafin rasuwar sa ya kasance shine wakilin 'yan uwa musulmi almajinran malam Zak zaky a garin Sokoto. Allah yai Masa Rahama Allah ya karbi Uzurinsa

Shekh Qasim Umar Sokoto

Shekh Qasim Umar Sokoto