14 Afirilu 2026 - 17:48
Source: ABNA24
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Jana'iar Shahidai A Hirat

A gudanar da jana'izar shahidan harin ta'addanci da ya faru a garin Injil da ke Yankin Herat Afganistan tare da rakiyar dubban al'ummar musulumi masoya Ahlul Bayt As daga masallacin Jumaa'a na Sadiqiyyah zuwa wajen ziyarar Suldan Mer Abdul Ahad in da aka binne su acen.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa:  A lokacin da ake ta juyayin shahadar Imam Ja'afarus Sadiq As an gudanar da jana'izar shahidan harin ta'addanci da ya faru a garin Injil da ke Yankin Herat Afganistan tare da rakiyar dubban al'ummar musulumi masoya Ahlul Bayt As daga masallacin Jumaa'a na Sadiqiyyah zuwa wajen ziyarar Suldan Mer Abdul Ahad in da aka binne su acen.

Your Comment

You are replying to: .
captcha