8 Afirilu 2026 - 16:20
Source: ABNA24
Ashkenazi: Wannan Yakin Yana Da Mai Nasara Kwara Daya Wanda Ita Ce Iran.

Iran ta harba harsashin karshe. Bayan kwanaki 41 na yaki, wanda suka ci gaba da tsayuwa da kuma iya kulawa kare ikonsu da iyawarsu.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Ashkenazi ya kara da cewa: Wannan yaki yana da mai nasara daya kacal wato Iran; Zuwa yanzu ana daukar mashigar Hormuz a matsayin ATM (da ya zamo madaidaicin tushen samun kudin shiga) na Tehran.

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha