7 Afirilu 2026 - 22:57
Source: ABNA24
Bidiyoyin Yadda Masu Zanga-Zanga A Iraqi Suka Shiga Ofishin Jakadancin Kuwait A Basra

Al'ummar Basra na nuna rashin amincewarsu da yadda Amurka ke amfani da Kuwait wajen Inda jami'an tsaron suka budewa masu zanga-zangar wuta zuwa yanzu.

Masu zanga-zangar Iraqi sun shiga karamin ofishin jakadancin Kuwaiti da ke Basra inda suka jefo tutar ƙasar Kuwait daga kan ginin ofishin Jakadancin. Al'ummar Basra na nuna rashin amincewarsu da yadda Amurka ke amfani da Kuwait wajen harba makamai masu linzami a Iraki.

Inda jami'an tsaron suka budewa masu zanga-zangar wuta zuwa yanzu.

Your Comment

You are replying to: .
captcha