Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Iran ta fara amfani da na'urorin harba makamai guda biyu na makamai masu linzami masu matsakaicin zango kamar Khyber Shikan mai nisan kilomita 1,400. Wannan na iya nuni da cewa Iran ta shiga wani sabon mataki. Yawancin nau'ikan makamai masu linzami masu cin gajeren zango tare da kaiwa ga kilomita 700 a halin yanzu suna aiki akan na'urorin harba makaman biyu. Bisa kididdigar da na yi, ya zuwa yanzu, Iran na da dubban wadannan makamai masu linzami masu cin gajeren zango da ke kai hari kan sansanonin Amurka da kayayyakin more rayuwa na Amurka a kasashen takun Farisa.
Iran Ta Shiga Matakin Yaƙi Na Gaba Ta Hanyar Amfani Da Na'urori Masu Harba Makamai Biyu Alokaci Ɗaya
Patricia Marins, Manazarcin harkar Soju: Iran ta matsa zuwa yin amfani da na'urori masu tashin makamai biyu a lokaci guda, wanda ya hakane ke nuna sun shiga wani sabon salo da mataki na hare-hare.
Your Comment