25 Faburairu 2026 - 13:22
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Hotuna | Na Masu Zanga-Zanga Sun Bukaci A Kawo Karshen Kisan Kiyashin Da Isra'ila Ke Yi A Gaza

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Dubban mutane a Ireland sun shiga zanga-zangar suna nuna goyon baya ga al'ummar Falasdinu yayin da ake ci gaba da kai hari a Gaza. Masu zanga-zangar sun yi Allah wadai da ci gaba da hare-haren sra'ila tare da sukar gwamnatin Ireland kan gazawarta wajen kawo karshen hadin gwiwarta.

Your Comment

You are replying to: .
captcha