Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahlulbayt (AS) - ABNA - ya habarta cewa: Biyo bayan sanarwar da shugaban Amurka yayi na yiwuwar tsaigaita wutar yaki tsakanin Iran da Isra'ila nan da awa 6 da kuma tabbatarwar da ministan kasashen waje kasar Iran yayi na cewa in dai matukar dai Isra'ila ta dakatar da kaiwa Iran hari nan da awa 4 to Iran zata dakata da kaiwa Isra'ila hari wanda in dia hakan bai yiwu ba bau wani maganar tsgaiata wuta
Bayan hakan kuwa da jijjifin safiya Iran ta yi ruwan makamai ga Isra'ila da yankunan Yafa wanda tayi barna mai tarin yawa da har yanzu ba'a san adadin wadan suka mutu a wannan harin ba Iran ba ta dakata da kaiwa Isra'ila hari ba tana ci gaba dai kai hari ba kakkautawa
zuwa yanzu ana cewa adadin da wadanda suka mutu ya kai 28 a Bi'ir Sab'i.
Your Comment