23 Yuni 2025 - 20:43
Source: ABNA24
Iran Tayi Ruwan Makamai Kan Sansanonin Sojojin Amurka Da Ke Qatar Kuwait Iraq + Bidiyoyi

Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya habarta cewa: Iran biyo bayan hare-haren da Amurka ta kai kan cibiyoyin Nukiliyar ƙasar ta fara aikin maida martani ga Amurka na irin wannan keta iyaka da ta yi. Zuwa yanzu makamai uku ne suka sauka a sansanin Amurka Da ke Al'udaida a ƙasar Qatar

Your Comment

You are replying to: .
captcha