Tasiri

  • Yadda Ruhiyyar Imani Ke Ƙara Ƙarfi Da Azamar Ɗan Adam

    Yadda Ruhiyyar Imani Ke Ƙara Ƙarfi Da Azamar Ɗan Adam

    Waliyyan Allah na gaskiya kuma ba su da ‘yanci daga kowane irin maɓuɓɓuga suke sun kubuta daga bautar abin duniya, kuma gudun duniya a ma’anarsa na gaskiya shi ke juya su kuma ba sa firgita kokawa dan sun rasa wani abin duniya, haka nan kuma tsoro baya shagaltar da tunaninsu a cikin irin wadannan abubuwa.