Takaddama Tsakanin Masar Da Habasha

  • Masar Ta Karyata Zarge-Zargen Habasha Kan Tallafawa Ƙungiyoyin Adawa

    Masar Ta Karyata Zarge-Zargen Habasha Kan Tallafawa Ƙungiyoyin Adawa

    Masar tare da ƙin amincewa da zarge-zargen Habasha kan tallafawa ƙungiyoyin adawa na wannan ƙasar, ta nanata cewa tana son kwanciyar hankali da ci gaba a Ƙahon Afirka. A lokaci guda Sudan ma ta ɗauki zarge-zargen da kwamandan sojin Habasha ya gabatar a matsayin "marasa tushe" kuma a maimakon haka, ta zargi Habasha da tallafawa ƙungiyoyin da ke fada da sojin Sudan.