Rikicin Iyaka

  • Rikicin Iyaka Tsakanin Afganistan Da Pakistan Na Ci Gaba Tsananta

    Rikicin Iyaka Tsakanin Afganistan Da Pakistan Na Ci Gaba Tsananta

    Majiyoyin Pakistan sun ba da rahoton faruwar rikici tsakanin sojojin Taliban da masu tsaron iyaka na Pakistan a yankunan iyaka na lardin Paktia na Afganistan da Kuram a jihar Khyber Pakhtunkhwa. Wannan rikici ya fara ne bayan harbin da aka yi a kan sansanonin iyaka na Pakistan, kuma sojojin Pakistan a martani sun kai hari a kan wuraren Taliban da manyan bindigogi.