Matsin Lambar Amerika Ga Iran

  • Vance: Amurka Za Ta Ci Gaba Da Matsa Lamba Mafi Girma A Kan Iran

    Vance: Amurka Za Ta Ci Gaba Da Matsa Lamba Mafi Girma A Kan Iran

    "J.D. Vance," mataimakin shugaban Amurka, yayin da ya sanar da ci gaba da matsin lamba na Washington a kan Iran, ya ce Amurka a lokaci guda za ta yi ƙoƙarin sauƙaƙe fitar da man fetur da iskar gas ta mashigar Hormuz gwargwadon iko. Ya kuma nanata cewa batun da ya shafi Iran bai ƙare ba tukuna, kuma Washington za ta yi amfani da kayan aikinta na diflomasiyya, tattalin arziki, da soji.