Majiyar Ibraniyawa ta bayar da rahoton wani harin makami mai linzami da jirgi marar matuki daga Yaman suka kai kan matsugunan Isra'ila.