Sojojin Yemen sun aiwatar da wani aikin soji na musamman a matsayin martani ga cin zarafi da keta iyaka da Saudiya ke yi ga al'ummar Yemen.