Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci na Iran sun tabbatar da cewa sun kai hari kan wani sansanin sojin saman Amurka da sanyin safiyar yau Alhamis.