Gungu na 77

  • Cikakkun Bayanai Kan Harba Gungun Makamai Karo 77 Wa’adi Sadiq + Bidiyo

    Cikakkun Bayanai Kan Harba Gungun Makamai Karo 77 Wa’adi Sadiq + Bidiyo

    Dakarun Iran sun kara kai gungun hari karo na 77 da ramzin:  "Ya Haidar Karar" sadaukarwa ga masu ba da labari na gwagwarmaya: "Shahidi Ali Mohammad Naeini", "Shahid Abu Ubaydah" da "Shahidi Mohammad Afif" a kan wuraren abokan gaba na sahyoniyawa a arewa da tsakiya da kudancin yankunan da aka mamaye da manyan makamai masu nauyi na Khaibar Shikan da jiragen yaki marasa matuki