Ci gaba da yaƙin Amurka kan Iran da rikicewar hanyoyin fitar da makamashi, sun matsa wa tattalin arzikin Saudi Arabiya lamba. Tattalin arzikin Saudi Arabiya a karo na uku na wannan shekarar miladiyya ya sake fuskantar raguwa, ko da yake saurin wannan raguwa ya fi na lokacin da ya gabata a ƙasar. Wannan aikin tattalin arziki yana nuni da matsin lamba da aka yi wa tattalin arzikin wannan ƙasar kafin tsanantar fuskantar juna da sojojin Yemen.