Dakarun Qassam1

  • Gaza: Kwamandan Rundunar Rafah Yayi Shahada A Gaza

    Gaza: Kwamandan Rundunar Rafah Yayi Shahada A Gaza

    Kata'ib Al-Mujahideen, reshen soji na ƙungiyar Mujahideen ta Falasɗinu, ta yi ta'aziyya kan shahadar Samir Mahmoud Abu Younes, wanda aka fi sani da «Abu Mahmoud», memba na majalisar soji ta Kata'ib Al-Qassam kuma kwamandan rundunar Rafah wanda ya yi shahada daren jiya sakamakon harin kisan gilla da gwamnatin Sahayoniya ta zartar a Zirin Gaza.