Daish

  • An Yi Musayar Wuta A Kan Iyakar Siriya Da Iraki

    An Yi Musayar Wuta A Kan Iyakar Siriya Da Iraki

    Majiyoyin cikin gida a Bagadaza sun ruwaito cewa, an yi harbe-harbe daga cikin kasar Syria zuwa ga dakarun Iraki a yankin "Bukamal" kan iyaka da yammacin jiya. Har yanzu dai ba a fayyace dalilin daukar wannan mataki ba kuma babu wata kungiya da ta dauki alhakinsa.