Canza Taswirar Duniya

  • MDD: Ta Amince Da Kudurin Canza Taswirar Duniya

    MDD: Ta Amince Da Kudurin Canza Taswirar Duniya

    Majalisar Dinkin Duniya, ta hanyar amincewa da wani kuduri, ta bukaci a yi watsi da taswirar gargajiya ta Mercator sannu a hankali, kuma ta gabatar da taswirar "Equal Earth" wadda ke nuna girman nahiyar Afirka daidai, a matsayin madadinta. An amince da wannan kuduri da kuri'u 164 na goyon baya, shida basu kada ba, da kuri'a daya kawai ta adawa daga Amurka.