Sakamakon wata fashewa da ta faru a ɗaya daga cikin hedkwatar sojojin Hashdush-Sha'abi a gabashin Bagadaza, wani memba na waɗannan sojojin ya shahada.