Ashura

  • Katsina Najeriya: An Gudanar Da Muzaharar Ashura + Hotuna 

    Katsina Najeriya: An Gudanar Da Muzaharar Ashura + Hotuna 

    Da misalin ƙarfe 4:00pm na yammacin yau Lahadi 10 ga watan Muharrama, 1447 dai-dai da 06/07/2025 ne ’yan’uwa musulmi almajiran Sayyid Zakzaky (H) na Da’irar Katsina suka fito ƙwai da kwarkwata domin bin sahun muminai na faɗin duniya mabiya mazhabar Ahlulbaiti (S) wajan nuna alhini da juyayi na kisan jikan Annabi Muhamamd, Imamul Husain (A.S).