'yan uwa musulmi suna gabatar da makon hadin kai wanda ake yi duk shekara lokacin maulidin haihuwar Manzo Allah {s.w.a.a} taron ya gudana ne a garin Kano Nigeria inda ya samu mahalarta da yawa.
18 Disamba 2016 - 18:28
Lambar labari: 799141