Mutanen Bahrein sun harzuka a sakamakon kama sheikh Ali salma
29 Disamba 2014 - 12:18
Lambar labari: 661398
Tasakar labara ta Ahlulbati{a.s}-abna- bayan yada labarin kama sheikh Ali salma shugaban jam'iyan wafag ta Bahrein mutanen kasar sun gabatar da zanga-zangar rashin Amincewa da kamun wanda hakan ya jawo hayaniya a wasu bangare na kasar inda jami'an tsaro sukayi amfani da karfi domin tarwatsa masu boren.ABNA