Bayan kammala sallar jana'izar Shahidan qudus na Abuja yanzu haka an shiga sahun tafiya don kai su makwancin su

30 Maris 2025 - 14:06
Source: ABNA24

Bayan kammala sallar jana'izar Shahidan qudus na Abuja yanzu haka an shiga sahun tafiya don kai su makwancin su

Adadin waɗanda suke tsare a hannun jami'an tsaron zuwa daren jiya, maza 253, sistoci 31. Jimmala 284. Shahidai 11, amma yanzu 6 ne a hannu. Masu rauni 20.

Your Comment

You are replying to: .
captcha