Hotunan da bidiyon da ke kasa wasu ne da aka samu ɗauka kafin Sojoji su tari gaba da bayan muzahara da harbi, tankar da suke harbi da ita tin kisan da sukayi a Karo Bridge 2018.
Abun takaici an yi wannan irin muzahar a duk faɗin duniya an tashi lafiya amma ban da a Najeriya in da bisa al'adarsu a duk lokacin da yan uwa musulmai mabiya Shi'a suka fito domin nuna goyon bayan su ga wani batu sai hukumar ƙasar ta sanya jami'anta su bude wuta kan mai uwa da wabi.
Kamar yadda rahotonni suka bayyana zuwa yanzu yan uwa da dama ne jami'an tsaron suka harba sun kuma ci gaba da bin yan uwa suna harbinsu a Abuja.
Hotunan da bidiyon da ke kasa wasu ne da aka samu ɗauka kafin Sojoji su tari gaba da bayan muzahara da harbi, tankar da suke harbi da ita tin kisan da sukayi a Karo Bridge 2018.
Addu'oinku abin buqata ne har zuwa yanzu Sojoji na ci gaba da harbi suna bin yan uwa a yankin da akayi muzaharar, yan uwa da dama Sojojin suka raunata.
Your Comment