ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Masu Zanga-Zanga Sun Bukaci A Kawo Karshen Kisan Kiyashin Da Isra'ila Ke Yi A Gaza

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Masu Zanga-Zanga Sun Bukaci A Kawo Karshen Kisan Kiyashin Da Isra'ila Ke Yi A Gaza

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Dubban mutane a Ireland sun shiga zanga-zangar suna nuna goyon baya ga al'ummar Falasdinu yayin da ake ci gaba da kai hari a Gaza. Masu zanga-zangar sun yi Allah wadai da ci gaba da hare-haren sra'ila tare da sukar gwamnatin Ireland kan gazawarta wajen kawo karshen hadin gwiwarta.

    2026-02-25 13:22
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Majalisar Koli Ta Alqur'ani

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Majalisar Koli Ta Alqur'ani

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: An gudanar da taron Majalisar Koli ta Alqur'ani a yau Talata, 25,02,2026 tare da halartar Shugaban kasar Iran Dr. Masoud Pezhakian a Fadar Shugaban Kasa.

    2026-02-25 13:15
  • Reuters: Iran Na Gab Da Kammala Yarjejeniyar Sayen Makamai Masu Linzami Na CM-302 Daga China.

    Reuters: Iran Na Gab Da Kammala Yarjejeniyar Sayen Makamai Masu Linzami Na CM-302 Daga China.

    Reuters ta yi ikirarin cewa Iran na gab da kammala yarjejeniyar sayen makamai masu linzami na CM-302 daga China.

    2026-02-25 11:21
  • Turkiyya Ta Shirya Don Fuskantar Harin Da Amurka Ke Shirin Kai Wa Iran

    Turkiyya Ta Shirya Don Fuskantar Harin Da Amurka Ke Shirin Kai Wa Iran

    Tare da karuwar yawan sojojin Amurka kusa da Iran, Turkiyya ta tsara shirye-shiryen gaggawa domin hasashen sakamakon yakin.

    2026-02-25 11:04
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Mummunan Halin Da 'Yan Gudun Hijirar Gaza Ke Ciki Bayan Ambaliyar Ruwa

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Mummunan Halin Da 'Yan Gudun Hijirar Gaza Ke Ciki Bayan Ambaliyar Ruwa

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Mummunan Halin Da 'Yan Gudun Hijirar Gaza Ke Ciki Bayan Ambaliyar Ruwa

    2026-02-25 10:40
  • Isra'ila Ta Gargadi Lebanon Game Da Manyan Hare-Hare Idan Hizbullah Ta Shiga Rikicin Amurka Da Iran

    Isra'ila Ta Gargadi Lebanon Game Da Manyan Hare-Hare Idan Hizbullah Ta Shiga Rikicin Amurka Da Iran

    Isra'ila ta yi gargadi ga Lebanon cewa za ta kai hari kan manyan kayayyakin more rayuwa na fararen hula, ciki har da filin jirgin saman Beirut, idan Hezbollah ta shiga tsakani a rikicin Amurka da Iran. Gargadin ya zo ne yayin da Washington da Tehran ke shirin tattaunawa kan nukiliya, yayin da rikicin yankin ke ci gaba da karuwa.

    2026-02-25 09:56
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Wallafe-Wallafen Al-Qur'ani Da Bincike Na Atbatul Husainiyya A Tehran

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Wallafe-Wallafen Al-Qur'ani Da Bincike Na Atbatul Husainiyya A Tehran

    An gudanar da taron bikin wallafe-wallafen Al-Qur'ani da sauran bincike na Atbatul Husainiyya a bikin baje kolin Al-Qur'ani Mai Tsarki na kasa da kasa karo na 33 a Tehran

    2026-02-25 09:25
  • Isra'ila Ta Tarwatsa Gidaje Biyu A Kudancin Lebanon Tana Mai Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

    Isra'ila Ta Tarwatsa Gidaje Biyu A Kudancin Lebanon Tana Mai Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

    Rundunar sojojin mamayar Isra'ila ta tarwatsa gidaje biyu a garuruwan kan iyaka a gundumar Nabatieh, kudancin Lebanon, ranar Talata, a ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita wuta wadda ta fara aiki tun daga karshen shekarar 2024.

    2026-02-25 09:21
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom