ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • An Ga Jinjirin Watan Ramadan A Iran + Bidoyo Da Hotuna

    An Ga Jinjirin Watan Ramadan A Iran + Bidoyo Da Hotuna

    Da isowar watan mai albarka na Ramadan, an ga jinjirin wannan wata mai albarka a sararin samaniyar Ira a wurare da dama daga ciki akwai haramin Sayyidah Fatima Ma’asumah (A.S.) da  masallacin Jamkaran da wurare a lardunan Tehran, Qom, Isfahan da sauran yankunan ƙasar.

    2026-02-18 21:22
  • Taron Ƙasa Da Kasa Kan "Hikimar Gudanarwa A Tsarin Siyasa Bisa Koyarwar Alƙur'ani Mai Tsarki"

    Taron Ƙasa Da Kasa Kan "Hikimar Gudanarwa A Tsarin Siyasa Bisa Koyarwar Alƙur'ani Mai Tsarki"

    An gudanar da taron ƙasa da ƙasa mai taken: " Hikimar Gudanarwa A Tsarin Siyasa Bisa Koyarwar Alƙur'ani Mai Tsarki " a yammacin yau Laraba (18 Fabrairu 2026) da nufin bayyana sabbin tsare-tsare na gudanarwa, shugabanci da kuma tsari da manufofin siyasa bisa koyarwar wahayin Alkur’ani a zauren taro na Babban Cibiyar Horarwa ta Mujtama’a Ali Tarbiyatu Mojtahid bangaren Mohammadiyeh da ke Qom.

    2026-02-18 21:00
  • Yamen: Ansarullah Ta Yi Gargaɗi Ga Saudiyya

    Yamen: Ansarullah Ta Yi Gargaɗi Ga Saudiyya

    Wani memba na ofishin siyasa na ƙungiyar Ansarullah ta Yemen ya yi gargaɗi, yana mai nuni da matakan da Saudiyya ke ɗauka na nuna ƙiyayya ga ƙasar.

    2026-02-18 18:10
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom