-
Sojojin Isra'ila Sun Kai Hare-Hare Dayawa A Yankunan Gabas Da Kudancin Zirin Gaza
Birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza ya fuskantar hare-haren bindigogi da na sama. An kuma bayar da rahoton hare-haren sama a jere tare da manyan tankuna a sassan Khan Yunis.
-
Rahoto Cikin Hotouna | Mataimakin Shugaban Majalisar Hadin Kan Musulmi Ta Pakistan Ya Ziyarci Abna
Shekh Haji Sayyidd Ahmed Iqbal Razawi, Mataimakin Shugaban Majalisar Hadin Kan Musulmi ta Pakistan, ya ziyarci Kamfanin Dillancin Labarai na Abna a ranar Laraba da yamma. A lokacin rangadin da ya yi a sassa daban-daban na kamfanin dillancin labarai na duniya, ya yi tattaunawa da 'yan jaridar kamfanin dillancin labaran kuma ya amsa tambayoyi kan halin da Musulmin Pakistan ke ciki da kuma ci gaban kasar.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Shahadar Sayyidah Fatimah (As) Tare Da Halartar Jagoran Juyin Juya Hali A Dare Na Biyu
Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Shahadar Sayyidah Fatimah (As) Tare Da Halartar Jagoran Juyin Juya Hali A Dare Na Biyu