Da yammacin Laraba 14 ga Jimadal Ula, 1447 (daidai da 5/11/2025) ne Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin tunawa da Shahadar Sayyida Fatima Azzahra (SA), a gidansa da ke Abuja.
Takardar ta bayyana cewa rundunar kasa da kasa za ta kasance tana da alhakin kare iyakokin Gaza da Isra'ila da Masar, kare fararen hula da hanyoyin jin kai, kuma ayyukanta sun hada da lalata da hana sake gina kayayyakin more rayuwa na soja, da kuma kwace makamai da horar da rundunar 'yan sandan Falasdinu wadda za ta hada kai da rundunar kasa da kasa a cikin aikinta.