-
Qatar Abokiyar Kawance Ce A Harin Da Aka Kaiwa Shugabannin Hamas
Ita kanta Qatar ta kasance babbar abokiyar kawance a harin da aka kai wa shugabannin Hamas a Qatar, Mohammed bin Salman na da hannu a wannan lamarin. Qatar, Masar, Saudi Arabiya, Jordan da UAE kayan aikin Isra'ila ne don fuskantar gwagwarmaya.
-
Military Watch: Aljeriya Ita Ce Kawai Ƙasar Larabawa Da Ke Da Karfin Kare Hare-Haren Isra'ila
Hare-haren da Isra’ila ta kai kan Qatar a baya-bayan nan ya haifar da ayar tambaya game da yadda sojojin saman Isra’ila za su iya kutsawa cikin wasu kasashen Larabawa, da kuma karfin da wadannan kasashen ke da shi wajen dakile hare-hare.
-
Falasdinawa 70 Su Kai Shahada A Safiyar Yau A Gaza
Falasdinawa 70 ne suka yi shahada tun a safiyar yau (Asabar) sakamakon hare-haren da Isra'ila ta kai a yankunan Sheikh Radwan da Jabalia Nuzla a Gaza.