ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Falasdinawa 110 Ne Sukai Shahada, 583 Suka Jikkata A A Wajen Karɓar Abinci

    Falasdinawa 110 Ne Sukai Shahada, 583 Suka Jikkata A A Wajen Karɓar Abinci

    A da Isra'ila ta kai kan Falasɗinawa da suke kokarin samun abinci yayi tsamari inda a wannan harin da suka kai na agajin abinci na Rafah mutane 110 ne suka rasa rayukansu.

    2025-06-06 22:43
  • Amurka Ta Ƙara Sanya Sabbin Takunkumai Ga Iran

    Amurka Ta Ƙara Sanya Sabbin Takunkumai Ga Iran

    Ma'aikatar baitul malin Amurka ta bayyana sabbin takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ga wa wasu mutane 10 da wasu hukumomi 27 sabbin takunkumai, daidai da manufar shugaba Donald Trump na matsa lamba kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

    2025-06-06 19:20
  • Ayatullah Ramezani: Imam Khumaini (RA) Ya Canza Takun Duniya / Ya Farfado Da Martaba Da Adalci A Wannan Zamani

    Ayatullah Ramezani: Imam Khumaini (RA) Ya Canza Takun Duniya / Ya Farfado Da Martaba Da Adalci A Wannan Zamani

    Babban sakataren majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya ya ce: dukkan mu daliban makarantar Imam Khumaini (R.A) ne, yana da cikakken tsarin addini kuma ya yi imani da cewa kamata ya yi addini ya yi tasiri matuka ga dukkan bangarori. Imam Khumaini (R.A) ya ba wa musulmi marbata da kuma canza daidaiton duniya a fagen siyasa da addini. A da can kasashen Gabas da Yamma suna neman hannun jari, amma a yau abin da ya saba wa tsarin mulkin mallaka shi ne Musulunci da fahimtar Imam Khumaini (RA).

    2025-06-06 19:10
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti; Abna Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom