7 Yuli 2026 - 18:14
Source: ABNA24
Rahoto Cikin  Hotuna | Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Birnin Qom Mai Tsarki - 1

Bisa Rahoton Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Ana gudanar da gagarumr jana'izar gawa mai tsarki ta shahidin jagoran juyin juya hali da iyalinsa tare da halartar miliyoyin al’umma masu sanin grimamawa da kishin juyin juya hali Musuluncin Iran a birnin Qom mai tsarki.

Your Comment

You are replying to: .
captcha