Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Rundunar sojin Yemen ta fitar da wani bidiyo na kai hari kan jirgin dakon mai da taba kaiwa hari a Babil Mandab a cikin Bahar Maliya, kuma sojojin Yemen sun rubuta da Larabci da Ingilishi: Ba Da Daɗewa Ba ... Bahar Maliya.
Rundunar sojin Yemen ta fitar da wani bidiyo da ke cewa: Nan Ba Da Jimawa Ba.
Your Comment