7 Afirilu 2026 - 23:54
Source: ABNA24
Handala: Ta Fitar Da Duk Bayanan Sirrin Kayayyakin Wutar Lantarkin Isra'ila + Hatuna

Kungiyar Handala Hacker ta sanar da cewa ta fitar da dukkan bayanan da suka shafi muhimman ababen more rayuwa na wutar lantarki na gwamnatin Sahayoniya kuma a yanzu wannan bayanin sun bayar da su hannun wani rukunin makami mai linzami a jiran aiki. 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Handala ta jaddada cewa bisa bayar da tallafin leken asiri ga fagen gwagwarmaya yana yiwuwa ne ya hannun wannan kungiya ne kawai kuma babu wata kasa da ke da rawar gani a cikin wannan.

Your Comment

You are replying to: .
captcha