23 Faburairu 2026 - 08:17
Source: Almanar
Rahoto Cikin Bidiyo | Hare-Hare Masu Hatsari Tsakanin Afghanistan Da Pakistan

Rahoto Cikin Bidiyo | Hare-Hare Masu Hatsari Tsakanin Afghanistan Da Pakistan

Lamari na kara tsamari da hatsari tdakanin Afganistan da Pakistan inda wutar yaki ta ke sake ruruwa tsakanin Islamabad da Kabul bayan hare-haren sama na Pakistan da ta kai hari kan sansanonin 'yan bindiga a cikin Afghanistan, a yayin musayar zarge-zarge da gargadin barkewar rikici mai yawa ke fusknatar kasashen biyu.

Rahoto daga: Ruh Al-Abbas Hussain – Islamabad

Your Comment

You are replying to: .
captcha