12 Faburairu 2026 - 15:22
Source: ABNA24
'Yan Gudun Hijirar Afghanistan Sun Halartarci Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran Daga Shiraz Zuwa Mashhad

Rahoton Cikin Hotuna | Halartar 'Yan Gudun Hijirar Afghanistan A Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran Daga Shiraz Zuwa Mashhad

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Dakaru kuma Jaruman Fatimiyyun da malamai, da sassa daban-daban na al'ummar 'yan gudun hijirar Afghanistan a Iran, sun sake bayyana goyon bayansu ga juyin juya halin Musulunci da manufofinsa tare da kasancewarsu cikin taron a Bahman 22.

Hotunan da ABNA ta samu sun nuna yadda 'yan gudun hijirar Afghanistan ke zaune a biranen Shiraz, Kashan, Qom, Damavand, Tehran, da Mashhad.

Your Comment

You are replying to: .
captcha