11 Faburairu 2026 - 20:17
Source: ABNA24
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Isfahan

Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Isfahan

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Miliyoyin Al’ummar Iran a sassa daban-daban na biranen Iran suka gudanar da tattakin murna da cika shekaru 47 da juyin juya halin Musulunci na wanda ake gudanarwa a duk ranar 22 ga watan Bahman 22. Wanda suma al’ummar birnin Isfahan tare da halartar mutane daga sassa daban-daban na rayuwa suka gudanar da shi a yau.
Hoto: Pejman Ganjipour 

Your Comment

You are replying to: .
captcha