31 Janairu 2026 - 20:57
Source: ABNA24
Labarai Cikin Bidiyo | Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran Ya Halarci Haramin Imam Khomeini (RA)

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A munasabar zagayowar ranar nasarar juyin juya halin Musulunci na Iran da kuma Ranekun Goma na AlFajirin Nasara, Ayatullah Sayyid Imam Ali Khamenei ya halarci Haramin Imam Khomeini (RA) tare da yin ziyara da salloli da addu'o'i.

Your Comment

You are replying to: .
captcha