30 Janairu 2026 - 20:44
Source: ABNA24
Manyan Jiragen Ruwan China Suna Kan Hanyarsu Ta Shigowa Ruwan Iran + Bidiyo

Chaina ta turo da jiragen ruwan yaki masu dauke da manyan makamai masu linzami na kasar Sin nau'in 055 da 052D daga sansanin sojojin ruwa na Hainan zuwa ruwan Iran.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Kamar yadda aka sanya Iran, Rasha, da China za su gudanar da atisayen soja na hadin gwiwa kusa da mashigar Hormuz a ranar Lahadi. A jikin wannan hoto zaku ga iya wurin da aka sanar da shi don atisayen sojojin ruwa na hadin gwiwa tsakanin sojojin ruwan Iran, China, da Rasha

Za a rufe hanyar shiga ta mashigar Hormuz, yayin da hanyar fita kawai za ta ci gaba da kasancewa a bude, cikin taka tsantsan a kuma karkashin sa ido.

Your Comment

You are replying to: .
captcha