7 Janairu 2026 - 19:52
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Tunawa Da Haihuwar Yesu Almasihu (SAW) A Jami'ar Ahlul Bayt Ta Duniya

Taron Mauludin Yesu Almasihu (SAW) A Jami'ar Ahlul Bayt Ta Duniya

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: An gudanar da bikin tunawa da haihuwar Yesu Almasihu (SAW) da kuma farkon sabuwar shekara tare da halartar Ayatullah Reza Ramezani, Sakatare Janar na Majalisar Ahlul Bayt (SAW) Ta Duniya, Hujjatul Islam Sayyid Hassan Khomeini, Mai Kula da Haramin Imam Khomeini (RA), Bishop Azam Anje Jozovic, Jakadan Vatican a Iran, da kuma wasu daliban kasashen waje a Jami'ar Ahlul Bayt ta Duniya da ke Tehran.

Hotuna: Zahra Amir Ahmadi

Your Comment

You are replying to: .
captcha