shahadar wani Kirista

  • Labarai Cikin Hotuna | Jana'izar Shahidi Kirista Na Yaƙin Ramadan A Isfahan

    Labarai Cikin Hotuna | Jana'izar Shahidi Kirista Na Yaƙin Ramadan A Isfahan

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: an gudanar da Jana'izar Shahidi Kirista wanda yayi shahada a yaƙin Ramadan An yi jana'izar Shahidin Mai Tsarki na Ƙasar Iran, mai suna Avanos Simonian, Shahidi Kirista na farko kuma tilo na ƙasar a yakin Ramadan, wanda aka gudanar A safiyar yau (31 ga Maris, 2026) tare da halartar al'ummar musulmi da kiristoci da ke zaune a Isfahan.