Yarjejinayar Amurka Da Iran

  • Yarjejeniyar Amurka Da Iran Tsakanin Yaudara Da Cin Amana 

    Yarjejeniyar Amurka Da Iran Tsakanin Yaudara Da Cin Amana 

    Tsakanin Kai Harin Bama-bamai Da Tattaunawa; Yadda Jaridun Amurka suka Yi Nazari a Kan Sanarwar Trump Game Da Cimma Yarjejinaya Da Iran. A daidai lokacin da barazanar soji ta Amurka a kan Iran ta kai ga tsororuwar fadada hari, Donald Trump ba zato ba tsammani ya yi maganar cimma yarjejeniya ta siyasa. Wannan canjin, jaridun Amurka sun kimanta shi a matsayin wani muhimmin juyi, amma har yanzu ba a fayyace komai ba game da rikicin Tehran da Washington.