Wasiyar Imam Ali As

  • Imam Ali As A Wasiyyarsa Ga Tarihi Da Dukkan Mutane.

    Imam Ali As A Wasiyyarsa Ga Tarihi Da Dukkan Mutane.

    Wasiyyar Imam Ali (amincin Allah ya tabbata a gare shi) na daya daga cikin manya-manyan nassosin Musulunci wadanda suka kunshi darussa na dabi'a, zamantakewa da siyasa, kuma haske ne mai shiryarwa ba ga 'ya'yansa da sahabbansa kawai ba, har ma ga dukkan mutane masu neman gaskiya da adalci.