Taron Arbaeen 2026
-
Shugaban Kwamitin Arba'in: Tattakin Arba'in Shi Ne Mafi Girman Aikin Al'adu Na Ƙasar Iran
Shugaban cibiyar kwamitin Arba'in, yayin da yake sanar da cewa Tattakin Arba’in shi ne mafi girman aikin al'adu da jigilar mutane na ƙasar, ya ce rukunin "Barakat al-Hussain (AS)" a tashar iyaka ta Mehran a yau yana ɗaya daga cikin muhimman cibiyoyi a fagen tallafi da ba da hidima ga mahalarta ziyara.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Nuna Adawa Da Amurka Da Masu Tattain Arba’een Suka Gudanar
An Gudanar Da Taro Nuna Adawa Da Amurka Wanda Masu Tattakin Ziyarar Arba'in Suka Gabatar A Maukibi Mai Lamba 1080 A Hanyar Tattakin Imam Husain (AS)
-
Dakarun Hashdush-Sha'abi Sun Fara Aiwatar Da Shirin Ayyuka Na Musamman Don Ziyarar Arba'in
Ƙungiyar Hashdush -Sha'abi ta fara aiwatar da shirin ayyuka na musamman don gudanar da ziyarar Arba'in na Imam Husain (A.S), bisa ga umarnin Abdul Aziz al-Muhammadawi, shugaban kwamitin ƙungiyar, tare da tuntubar gwamnan Karbala.
-
Rahoto Cikin Hatuna | Na Taron Kasa Da Kasa Na Masu Isar Da Sakon Arba'in 1405
An gudanar da taron kasa da kasa na masu wa'azi da isar da sakon taron Arba'in na shekarar 2026 tare da karanta saƙon Ayatullahil-Uzma Subhani da jawaban wasu jami'an al'adu na ƙasar Iran, a safiyar yau Alhamis (16 Yuli, 2026) tare da halartar masu wa'azi da masu fafutuka na al'adu a fagen Arba'in, a Ofishin wakilin Waliyul Faqih a harkokin Hajji da Ziyara na Qom.