An Gudanar da taron jana'izar gawar shahid mai tsarki Sardar Shahid Majid Khadimi shugaban kwamandan Irgc da sauran shahidi 5 daga cikin shahidan Ramadan a safiyar yau 09\04\2026 daga Maidan Shuhada Shiraz zuwa Harami mai tsarki na Shah Chirag As tare da halartar al'umma da ma'aikatan tsaro.
Jami’an tsaron juyin juya hali sun sanar da shahadar shugaban kungiyar leken asiri, Manjo Janar Janar Majid Khadmi a safiyar ranar Litinin 06/04/2026.
Wanda za’a Jana'izar gawar Shahidin Sardar Khademi, a gobe Laraba a Shiraz da karfe 9:00 na safe a Shiraz.