Shahadar Ima Hasanul Askary As

  • Tunawa Da Shahadar Ima Hasanul Askary As

    Tunawa Da Shahadar Ima Hasanul Askary As

    8/Rabi’ul Auwal 260h A irin wannan rana ne shahadar Imam hasanul Askary As Ta kasance Imami na 11 cikin jerin Imamai jagorori da Manzon Rahama Muhammad SAWA ya barwa al’ummar sa, suyi koyi dasu don su samu tsira duniya da lahira.