Ranar Gader

  • Ranar Ghadeer Ranar Isar Da Sakon Musulunci Gaba Daya Murnar Zagayowar Edil Ghadeer 1446h

    Ranar Ghadeer Ranar Isar Da Sakon Musulunci Gaba Daya Murnar Zagayowar Edil Ghadeer 1446h

    Wanda Manzan Allah ya dauki tsawon shekara 23 yana isar da sakon Allah ga Al,ummarsa, sai Allah yace idan har bai isar da wannan sakon ba to kamar bai isar da sakon Allah bane gaba daya, wanda wannan ya faru ne a ranar ghader khum (18) ga watan Zul Hijjah shekara ta (10) bayan hijirah, Manzan Allah ya tsaya a cikin sahara ya bayyanawa al’ummarsa wadanda zasu jagorancesu a bayansa tunda daga lokacin har izuwa qarshen duniya